GA WATA DAMA WACCE ZATA AMFANAR DA MATASA MAZA DA MATA. NIYA PORTAL YA BUƊE! An buɗe portal ɗin NiYA × Cascador Founders Programme a yau, 19 ga Agusta 2026. Shirin na tallafa wa matasa ‘yan kasuwa ta hanyar horo, mentorship da shirye-shiryen bunƙasa kasuwanci, wasu daga cikin waɗanda za su yi fice za su iya samun tallafin har zuwa ₦5 MILLION ba tare da an karɓi kaso na kasuwancinsu ba. za'a rufe yin registration ranar Juma'a, 21 ga August 2026. Masu sha'awar cika zasu iya zuwa su cika yanzu portal ɗin yana aiki yadda ya kamata, kada ka jira sai ranar ƙarshe, ku tabbatar kun cika bayanan ku daidai. 👉 Ga official link nan.👇 niya.gov.ng. Allah ya bada sa'a!
https://t.me/CRYPTORCENT/937Advertise on this channel
Sign up to book placements and manage campaigns in the advertiser cabinet.
Escrow-protected deal — pay only after the ad is published.
Open CRYPTO CENT on Telegram
Jump straight to @CRYPTORCENT on Telegram. Adstail opens it in a new tab so your stats session stays intact.
Crypto Learning Hub - Airdrops, Mining, and In-Depth Blockchain Education Owner: @sanim730 Twitter: https://x.com/SANI730?t=p2pNLjL1njEbCEPsE6ovfw&s=09 Facebook: https://www.facebook.com/sani.muhammed.52459615
vs last week
Reach (week avg) ÷ subscribers
Average for the past 7 days
0 this week
Average comments per month
Average reactions per month
Trends
How subscribers, reach and posts change over time.
Subscribers
Reach
Posts
Latest post
Top post (last 30 days)
Frequently Asked Questions
Quick answers about advertising on CRYPTO CENT.